To abindai ba'a Cewa komai wani ysoho ya tabbayarda Cewa da kahon tashin alkiyama a hannunsa yake to inba sai ya busashiba Allah yatsinemai .
Yace ga kudi a aljihunshi Amman kashewa ta gagareshi wannan wane irin bala'ine .
Allah ya kawowa Kasar najeriya sauki
Comments
Post a Comment